Wani yaro mai suna, Abdullahi Muhammad, da ya ke sana’ar sayar da ruwan sha na Pure Water a Rano, ya tsinci kan shi a unguwar Gaida...
Hukumar kula da gidajen ajiya da gyaran hali ta jihar Kano ta ce a shirye ta ke ta karbi tsohuwar jarumar Kannywood, Sadiya Haruna, sakamakon makarantar...
Kungiyar dalibai musulmai ta kasa reshen jihar Kano (MSSN), ta ce bitar wayar da kan dalibai a jihar zai bunkasa musu ilimi na gudanar da rayuwa....
Kungiyar kare hakkin dan Adam ta Human Right Crises Resolution and Peace Building a jihar Kano, ta ce za ta gurfanar da masu kai kananan yara...