Limamin masallacin Juma’a na Ahlussunnah da ke unguwar Dagoro, a karamar hukumar Kumbotso, Dr Abubakar Bala Kibiya, ya yi kira ga al’ummar musulmi da su rinka...
Limamin masallacin Juma’a na Masjidul Kuba, da ke unguwar Tukuntawa a karamar hukumar Birnin Kano, Malam Ibrahim Abubakar Tofa, ya ce, ba karamar masifa ba ce...
Limamin masallacin juma’a na Usman Bin Affan da ke unguwar Gadon Kaya, Dr. Abdallah Usman Umar, ya ce, kashe kudaduen da wasu mazaje ke yi wajen...