Kungiyar kwallon kafa ta Sheka under 15 ta yi kunnen doki 1 da 1 da Kano Feeder a wani wasan sada zumunta da su ka kara...
A ranar Lahadi ne kungiyar kwallon kafa ta Continue Mandawari za ta barje gumi da Kabuga United FC a filin wasa na Sky Limit da ke...
Kungiyar kwallon kafa ta Dabo Babes ta samu nasarar lashe gasar Super 8 mai taken Abubakar Rijiyar Zaki Cup. Kwallo Daya ce ta baiwa Dabo Babes...