Gwamnatin jihar Kano ta ce ba za ta goyi bayan kiraye-kirayen da wasu bangarorin kasar nan ke yi na halasta amfani da ganyen wiwi ba. Yayin...
Mazauna yankin Gaida Tsakuwa a karamar hukumar Kumbotso, sun tallafawa gidan kankanin Yaron nan da a ke zargi ya dauki wayar Salula ya sayar da ita...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa ta ce, duk gidan da su ka kama kwayoyi, za su kwace gidan, saboda haka masu gidaje...
Al’ummar garin Dan tsinke da ke karamar hukumar Tarauni a jihar Kano, sun koka kan gwamnati da ta kawo musu dauki game da aikin titi da...
Wani masanin harkokin tsaro da tattara bayanan sirri a jihar Kano, Dr Yahuza Getso, ya ce, hare-haren da a ke kaiwa a wasu wurare a Nijeriya,...
Hukumar kula da gidajen ajiya da gyaran hali ta kasa a jihar Kano, ta ce, yanzu haka matashiya Sadiya Haruna ta fara zuwa makarantar Islamiya sanye...
Wani manomi da ke yankin Kududdufawa a yankin karamar hukumar Ungogo da ke jihar Kano, Malam Ali Sulaiman ya ce, su na bukatar tallafin gwamnati ya...
Mazauna yankin Hotoron Arewa Saye Quarters a karamar hukumar Nasarawa, sun nemi gwamnati da masu hannu da shuni da su kawo musu dauki, sakamakon ambaliyar ruwa...
Hukumar kiyaye afkuwar haddura ta kasa (FRSC) a jihar Kano ta ce, za ta rufe hanyar Kano zuwa Kwanar Huguma-Kari a ranar Litinin. Shugaban hukumar Zubairu...
Mai unguwar Tudun Wuzurci da ke karamar hukumar Birni, Alhaji Abubakar Muhammad ya ce, idan har al’umma su na so a sami ilimi mai inganci ga...