Kungiyar Kwallon kafa ta arkasara United za ta fafata a wani wasan sada zumunci da kungiyar kwallon kafa ta Kano Professional. Mai horas da kungiyar Karkasa...
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars, ta ce nan gaba kadan za ta sanar da sabon lokacin da za ta yi wa sababbin masu horaswar da...
Shugaban karamar hukumar Fagge a jihar Kano, Ibrahim Muhammad Abdullahi ya ce, rashin aikin yi ke sanya matasa shiga harkar ta’ammali da kayan maye. Ibrahim Muhammad,...
Kotun shari’ar musulunci da ke PRP Kwana Hudu, karkashin mai shari’a, Isah Rabi’u Gaya, matar da a ke zargin ta watsawa mijinta ruwan zafi, har jikin...
‘Yan sanda sun gurfanar da wani matashi a gaban kotun Majistret mai lamba 40, karkashin mai shari’a, Aisha Muhammad Yahaya, bisa zargin laifin fashi da makami...