Limamin masallacin Juma’a na Jami’ur Rasul da ke Gidan Maza a unguwar Tukuntawa, Abubakar Ahmad Sorondinki, ya ce amana abu ne da Allah zai tambaye mu...
Wani matashi, Mubarak Badamasi, mai sana’ar likin robobin Babur ya ce gwamnati ta waiwayi masu kananan sana ‘oi, musamman ma irin na su ta likin roba....
Limamin masallacin Juma’a na Madina da ke kasar Saudiyya, Sheikh Abdullahi Bin Abdulrahman, ya ce ilimi na da babban matsayi a Duniya da Lahira. Shekh Abdullahi...
Limamin masallacin Juma’a na Abdullahi Bin Mas’ud, da ke unguwar Kofar Kabuga ‘Yan Azara, Umar Tijjani Hassan, ya ce lallai wannan ranar da a ke fada...
Limamin masallacin juma’a a na shalkwatar ‘yansanda da ke Bompai a jihar Kano, SP Abdulkadir Haruna, ya gargadi al’ummar musulumi da su cire Hassada a cikin...
Wani matashi ya gurfana a kotun Majistrate mai lamba 45, da ke unguwar Gyadi-Gyadi, karkashin mai shari’a, Haulat Magaji Kankarofi, bisa zargin cin amana da zamba...
Barawon da a ke zargi ya yi yunkurin shiga wani Kango a unguwar Tudun Yola da ke karamar hukumar Gwale da nufin zai dauke buhun Siminti,...
Lauyan gwamnatin jihar Kano, Barrista Sa’ida (SAN), ya bukaci kotu ta binciki lafiyar kwakwalwar, Abduljabbar Nasiru Kabara, dogaro da sashi na 278 (8) cikin baka ACJL...
Al’ummar unguwar Maikalwa Yamma, da ke karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano, sun koka kan yadda su ke fama da rashin magudanan ruwa a yankin su....
Mutumin nan wanda ya siyar da Kwakin Naira 30 a jihar Kano, Alhaji Haruna Injiniya mai Kwakin 30, ya ce tabbas ya ji dadin sauke Ministan...