Babbar kotun shari’ar musulunci da ke zaman ta a Kofar Kudu karkashin mai shari’a, Ibrahim Sarki Yola, ta sake dage zaman kotun shari’ar Abduljabbar, a ranar...
Mutanen dai sunce jami’an kamfanin sun rinka binsu har inda su ke su na yu mu su romon baka, cewar idan su ka siyi fom su...
Manoman Yalo a yankin Tudun Kaba da ke karamar hukumar Kumbotso, sun ce tsadar da ma su tura Yalo a Baro ke yi, ba laifin manoman...
Babbar kotun shariar muslinci ta kofar kudu Karkashin mai Shari’a, Ibrahim Sarki Yola, ta sanya ranar 30 ga watan Dismaba, domiin ci gaba da sauraron shari’ar...
Mazauna yankin Tudun Kaba a karamar hukumar Kumbotso da ke jihar Kano, sun yi alkawarin cewa idan ba a gina mu su makarantar Firamare a yankin...
Kungiyar fafutukar ci gaban Arewacin Najeriya da matasa ta Northern Concern Iniative, ta yi kira ga al’ummar yankunan da ke fama da ta’addancin ‘yan bindiga a...
Kotun majistret mai lamba 58, karkashin mai shari’a Aminu Gabari, ta aike da wani matashi gidan gyaran hali. Matashin mai suna Ahmad Mumini, mazaunin unguwar Sharada...
Hukumar KAROTA da jami’an kula da kiyaye hadura ta kasa Road Safety, sun sami nasarar kama direban babbar Motar da ya yi sanadiyar rasa ran jami’in...
Wasu masu wasa da Kura da Biri, an yi zargin sun yi sanadiyar yi wa wani yaro rauni, lokacin da su ke wasa da Biri da...
Kotun majistret mai lamba 19, da ke unguwar Nomans Land, karkashin mai shari’a Hajiya Binta Galadanci ta aike da wani mutum gidan ajiya da gyaran hali,...