Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Liverpool, Harvey Elliot, ya samu rauni a kafar sa bayan, sakamakon dan wasan bayan, Leeds Pascal Struijk ya yi masa...
Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Liverpool, Mohammed Salah, ya jefa kwallaye 100 a gasar Premier ta kasar Ingila. Salah dan kasar Masar ya jefa kwallo...
Limamin masallacin Juma’a na Usman Bin Affan da ke unguwar Gadoan Ƙaya, Dr. Abdullah Usman Umar ya ce, bai kamata samari su rinƙa yin watsi da...
Kungiyar kwallon kafa ta Super Star Sheka za ta kece raini da Kano Stars ranar Lahadi a gasar cin kofin Aminu Abusi Guardiola. Yayin da kungiyar...
Limamin masallacin Juma’a na Marigayi Sheikh Jafar Mahmud Adam da ke unguwar Garangamawa yankin Sabuwar Gandu, a karamar hukumar Kumbotso, Haruna Ya’u Rafin Kuka, ya ja...
Limamin masallcin Juma’a na Masjidul Kuba da ke unguwar Tukuntawa a karamar hukumar Birnin jihar Kano, Malam Ibrahim Abubakar Tofa, ya ce sai al’umma sun yi...
A ci gaba da gasar Umar Gago Challenge Cup da ke wakana a filin wasa na Dorayi Babba Lions da ke bayan masallacin Juma’a na Dan...
A ci gaba da gasar kwallon kwando ta kwararru ta kasa da ke wakana a birnin tarayya, kungiyar kwallon Kwando ta Kano pillars ta lallasa Benue...
Al’ummar da ke zaune a mahadar titin tsohuwar Jami’ar Bayero kusa da Kofar Famfo, sun koka kan yadda wasu matasa ke zuwa da makamai su na...
Hukumar lura da ingancin abinci da magunguna (NAFDAC), ta kama gurbatacciyar Manja a kasuwar Galadima da ke jihar Kano. Shugaban hukumar a jihar Kano, Pharmacist Shaba...