Al’ummar unguwar Maikalwa Yamma, da ke karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano, sun koka kan yadda su ke fama da rashin magudanan ruwa a yankin su....
Mutumin nan wanda ya siyar da Kwakin Naira 30 a jihar Kano, Alhaji Haruna Injiniya mai Kwakin 30, ya ce tabbas ya ji dadin sauke Ministan...
Kotun majistret mai lamba 40, da ke unguwar Zungeru, karkashin mai shari’a, Aisha Muhammad Yahaya, an gurfanar da wani matashi bisa zargin laifin fashi da makami...
An gurfanar da matashin wanda a ke zargi da kwacen waya a kotun majistret mai lamba 21, da ke unguwar Dorayi Babba a karamar hukumar Gwale,...
Wani matashi mai suna, Nasiru Ahmad wanda a ke tuhumar sa da laifin sheke matar yayan sa mai suna Khadija Aliyu da Katako, ya ce ya...
‘Yan sandan jihar Kano sun gurfanar da mai suna, Aisha Kabiru, a kotun Majistret mai lamba 12, da ke gidan Murtala, karkashin mai shari’a Muhammad Jibril,...