Hadarin ya faru ne a lokacin da wata motar dakon mai ta Tanka ta kife a Kunya kwanar Minjibir, mai dauke da man Fetur lita 66,0000,...
Shugaban tashar Dala FM, Ahmad Garzali Yakubu, ya ce a shirye tashar ta ke ta kara gudanar da wani sabon gasar da za ta hada kan...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta kama wani matashi da a ke zargi da yaudara da kuma damfarar mutane da sunan shi jami’in wata hukuma ne...
Kotun shari’ar musulunci da ke PRP Kwana Hudu a unguwar Birgade, karkashin mai shari’a, Isah Rabiu Gaya, wasu matasa Uku sun gurfana a gaban kotun, bisa...
Wasu matasa biyu sun gurfana a gaban kotun Majistrate mai lamba 40, karkashin mai shari’a, Aisha Muhammad da ke unguwar Zungeru. Kunshin tuhumar, ya bayyana cewar...