A ci gaba da gasar Umar Gago Challenge Cup da ke wakana a filin wasa na Dorayi Babba Lions da ke bayan masallacin Juma’a na Dan...
A ci gaba da gasar kwallon kwando ta kwararru ta kasa da ke wakana a birnin tarayya, kungiyar kwallon Kwando ta Kano pillars ta lallasa Benue...
Al’ummar da ke zaune a mahadar titin tsohuwar Jami’ar Bayero kusa da Kofar Famfo, sun koka kan yadda wasu matasa ke zuwa da makamai su na...
Hukumar lura da ingancin abinci da magunguna (NAFDAC), ta kama gurbatacciyar Manja a kasuwar Galadima da ke jihar Kano. Shugaban hukumar a jihar Kano, Pharmacist Shaba...