Wani yaro mai shekaru, mai suna, Musa Kabir, ya ce mahaifin sa ya kore shi daga gida, sakamakon dauke-dauken kayan al’umma da ya ke yi. Yaron...
Kotun shari’ar musulunci da ke PRP Kwana Hudu karkashin mai shari’a, Isah Rabi’u Kademi, an gurfanar da wani matashi da zargin cin amana da kuma aikata...
‘Yan sanda sun gurfanar da wani matashi a gaban kotun Majistret mai lamba 40 da ke unguwar Zungeru, karkashin mai shari’a, Aisha Muhammad Yahaya, bisa zargin...
Jarumi Aliyu Tage ya rigamu gidan gaskiya, sakamakon gajeriya rashin lafiya da ya sha fama da ita. Guda daga masu bayar da umarni a cikin masana’antar...
Malami a kwalejin share fagen shiga Jami’a ta Rabi’u Musa Kwankwaso, da ke garin Tudun wada, Dr. Shu’aibu Abdullahi Kafin Mai Yaki, ya ja hankalin al’umma,...
Shugaban Kansilolin karamar hukumar Nassarawa, Musbahu Abdurraman Ahmad, ya bukaci matasa da su rinka mayar da kai wajen neman ilmi maimakon kafa majalisu, a unguwanni a...
Lauyan nan mai zaman kan sa a jihar Kano, Barista Umar Usman Ɗan Baito ya ce, matuƙar a na son a shawo kan matsalar tsaro a...