Hukumar KAROTA da jami’an kula da kiyaye hadura ta kasa Road Safety, sun sami nasarar kama direban babbar Motar da ya yi sanadiyar rasa ran jami’in...
Wasu masu wasa da Kura da Biri, an yi zargin sun yi sanadiyar yi wa wani yaro rauni, lokacin da su ke wasa da Biri da...
Kotun majistret mai lamba 19, da ke unguwar Nomans Land, karkashin mai shari’a Hajiya Binta Galadanci ta aike da wani mutum gidan ajiya da gyaran hali,...
Wani jami’in KAROTA ya rasa ransa, bayan ya biyo wata babbar mota ya fado, a yankin Hauren Shanu da ke kan titi zuwa tsohuwar jami’ar Bayero...
Wani matashi, mai suna Usman Ali, mai sana’ar Gwan-Gwan ya fada komar ‘yan Bijilante, sakamakon wa su yara Uku da a ke zargin sun sayar da...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta gurfanar da wani matashi a gaban kotun majistret mai lamba 40 karkashin mai shari’a, Aisha Muhammad Yahaya, bisa zargin kisan...