Ma’aikatar ilimi ta jihar Kano ta ce, gwamnatin jihar ta bayar da umarnin biyan kudaden jarabawar ‘yan Arabiyya,domin sakin jarabawar su. Kwamishinan ilimi na jihar, Muhammad...
Babbar kotun shari’ar musulunci da ke zaman ta a Kofar Kudu karkashin mai shari’a, Ibrahim Sarki Yola, ta sake dage zaman kotun shari’ar Abduljabbar, a ranar...
Mutanen dai sunce jami’an kamfanin sun rinka binsu har inda su ke su na yu mu su romon baka, cewar idan su ka siyi fom su...
Manoman Yalo a yankin Tudun Kaba da ke karamar hukumar Kumbotso, sun ce tsadar da ma su tura Yalo a Baro ke yi, ba laifin manoman...
Babbar kotun shariar muslinci ta kofar kudu Karkashin mai Shari’a, Ibrahim Sarki Yola, ta sanya ranar 30 ga watan Dismaba, domiin ci gaba da sauraron shari’ar...