Wasanni3 years ago
Za mu warware matsalar tsakanin gidan kallo na da magoya bayan Arsenal – Hamisu Abubakar
Magoya bayan ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Arsenal a jihar Kano, ta umarci magoya bayan ƙungiyar da su ƙauracewa shiga gidan kallon ƙwallon ƙafa na unguwar Makasa...