Hukumar dauka da ladaftar da ma’aikatan shari’a ta Jihar Kano, karkashin shugaban ta, Babban mai Shari’a na jihar, mai shari’a Nura Sagir Umar ta dakatar da...
Iyalan marigayi Muhammad Sulaiman wanda ma su kwacen waya suka sokawa wuka ya rasa ransa a yankin Titin Yahaya Gusau a unguwar Sharada, sun ce da...
Malamar addinin musulunci a jihar Kano, Malama Tasallah Nabulisi Baƙo, ta ja hankalin shugabannin ƙungiyar sha’irai da su ƙara himma wajen tsaftace kalamansu, yayin da za...
Kungiyar kayan gwari bangaren ‘yan Attaruhu da ke kasuwar ‘Yan Kaba a jihar Kano, ta ce akwai bukatar al’umma su bayar da tallafi wajen ciyar da...
Wani masanin tarihi a jihar Kano, Malam Ibrahim Aminu Dan Iya ya ce, ba dan zuwan Turawa Arewacin Najeriya ba, da yanzu yankin a na amfani...
Al’ummar yankin Tudun Murtala Rinji da ke karamar hukumar Nasarawa na neman tallafin mahukunta da su gina wa ‘ya’yan su matsugunin karatu a makarantar kira’atul Qur’an....
Hukumar Hisbah ta jaddada haramta yin bara a gefen manyan tituna na kwaryar birnin Kano da kewaye. Babban kwamandan hukumar, Dr. Harun Muhammad Sani Ibn Sina,...