Kungiyar Bijilante ta yankin Gaida da a karamar hukumar Kumbotso, ta samu nasarar kama wasu tarin matasa da a ke zargin sun kwacewa wani matukin Adaidaita...
Wasu matasa uku sun gurfana a kotun masjistret mai lamba 24, da ke zamanta a unguwar Gyadi-gyadi, karkashin mai shari’a, Umma Kurawa, kan zargin hada baki...
Wani matashi ya shigar da karar wani mutumin kasar Lebanon, a babbar kotun shari’ar musulunci da ke Kofar Kudu, Alkali Ibrahim Sarki Yola, bisa kade shi...