A ci gaba da gasar kwallon kafa ta makarantun gaba da sakandire wato (KASHIGA) da ke wakana a kwaryar birnin Kano. KUST Wudil-2 FCE (T) Bichi-2...
Dubun matasan ta cika ne a yankin Samegu dake karamar hukumar Kumbotso, bayan da a ka yi musu kururuwar dauki na zargin satar Awakai da Tumakai....
A na zargin rashin hakuri ya janyo cece-kuce a tsakanin wani mai karamar mota da kuma masu Adaidaita Sahu a Gadar karkashin kasa da ke Sabon...
‘Yan sanda sun gurfanar da wani matashi a gaban kotun majistret mai lamba 40, mai zamanta a unguwar Zungeru , karkashin mai shari’a Aisha Muhammad Yahaya,...
Al’ummar yankin Barkum da ke karamar hukumar Bunkure, sun koka kan yadda su ke zargin wani mutum, ya kawo Injinan yasar Yashi a kogin su, wanda...