Gwamnatin tarayya ta yi sabuwar dokar bayar da hutun aiki na makwanni biyu ga duk magidancin da matarsa ta haihu matukar ma’aikacin gwamnatin tarayya ne. Da...
Mai Unguwar Sabon Sara da ke karamar hukumar Gwale, Malam Muhammad Salisu Imam, ya shawarci, mawadata da su kara kaimi, wajen tallafawa marasa karfi, domin rabauta...
Wani magidanci da ke tsare a dakin ajiye masu laifi na rukunin kotunan shari’ar musulunci, sakamakon zargin cinye kudi sama da Naira Miliyan Daya, wanda ke...
Kungiyar Bijilanten yankin Bubugaje a karamar hukumar Kumbotso na tuhumar wani matashi mai suna, Abdullahi Magaji, sakamakon zargin sa da su ke da satar Akuya. Matashin...
Wani magidanci da ya gurfana a babbar kotun shari’ar musulunci, da ke zaman ta a filin Hockey, karkashin mai shari’a, Malam Abdullahi Halliru Abubakar, ya yi...
Kotun majistret mai lamba 23, mai zaman ta a unguwar Nomans Land, karkashin mai shari’a, Sunusi Usman Atana, wasu mutane biyu sun gurfana a kotun da...