Al’ummar yankin garin Samegu Gwazaye, da ke karamar hukumar Kumbotso, a jihar Kano, sun koka kan yadda su ka wayi gari an yanka hanyar yankin ta...
Kungiyar Sintiri ta Gyara kayanka da ke yankin Dan Agundi a karamar hukumar Birni, ta kama wani matashi da su ke zargin sa da shan Tabar...
Mashawarci na musamman ga gwamnan jihar Kano a kan aiki a tsakanin al’umma da jami’an tsaron ‘yansanda, Ambasada Muntari Gashash, ya ja hankalin mata da su...
Wani mai sharhi kan al’amuran yau da kullum, Kwamred Bello Basi Fagge, ya ce, hukuncin da jami’an hukumar KAROTA ke yankewa mutane tamkar su na shiga...
Dagacin garin Gandun Albasa, Injiniya Alƙasim Yakubu, ya ja hankalin matasa maza da mata, da su ƙara himma wajen neman ilmin addinin da na zamani, domin...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, za ta kara inganta tsarin aikin Baturen ‘yansanda tare da al’umma, saboda gudunmawar da Jama’a ke bayar wa wajen tabbatar da...
Uwar jamiyyar APC ta kasa karkashin shugabancin rikon jamiyyar, Mai Mala Buni, ta aiko da kwamitin da zai karbi korafe-korafe a kan zaben shugabancin jam’iyyar APC...
Kungiyar kwallon kafa ta Golden Bulletta dauki sabon mai horaswa, Umar Agadaswa wanda a ke kira da Baba Arere. Golden Bullet ta dai dauki sabon mai...
Alfindiki Unite ta yi kunnen doki 2 da 2 da SS Hotoro.Fc Hingland ta doke Golden Bullet da ci 3 da nema.FC Heart za ta kara...
New Star Rijiyar Zaki za ta fafata da Chiranci United a ranar Asabar.Golden Bullet za ta kece raini da Itihad Mandawari a ranar Lahadi.Dukannin wasannin za...