Shugaban kungiyar malaman makarantun Firamare da na Sakanadire (NUT) na jihar Kano, kwamared Muhammad Hambali ya ce, rashin ciyar da malamai gaba shi ne ya ke...
FC Rising Stars za ta kara da FC Heart da karfe 4 na yamma a filin wasa na FC Heart dake Mahaha. FC Raula za ta...
Clever Warriors za ta kece raini da KC Sudawa a filin wasa na Sky Limit. Dorayi Warriors za ta fafata da Continue Mandawari a filin wasa...
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Municipal za ta barje gumi da Dorayi United Da karfe 2 na rana a filin wasa na Kano Pillars dake Sabon...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta tabbatar da kama matasan da a ke zargi da yin fashi a gidan wani mutum a unguwar Yamadawa da ke...
Babbar kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a unguwar Hotoro, karkashin mai shari’a Abdu Abdullahi Wayya, ta tabbatar wa da wani magidanci shi ne mahaifin ‘yar...
Gwamnatin jihar Kano ta gurganar da wasu matasa biyu a babbar kotun jihar mai lamba 12, da ke zamanta a unguwar Bompai, da zargin laifin kisan...