Hatsaniyar ta kaure ne tsakanin dakarun tsaftar muhalli na jihar Kano da wata mata mai sayar da abinci a unguwar Kabuga. Ma’aikatan kula da tsaftar muhalli...
Continue Mandawari za ta barje gumi da Dorayi Warriors da karfe 4 na yamma a filin wasa na Continue Mandawari. Aminu Abusi Cup: Sakamakon gasar Samba...
Kano Pillars Under 15 ta yi kunnen doki 2 da 2 da Rimin Gado Academy. Sakamakon wasan sada zumunci. FC Rising Stars- 3 FC Heart- 3
Kano Municipal- 2 Dorayi United- 1 Ashafa Action -1 Tsamiya United- 1 Tukuntawa United- 1 Good Boys Dorayi- 3 Golden Bullet- 2 Dabo Feeder- 1 Dorayi...
Wani mutum da ake zargi da haike wa karamar yarinya a garin Wudil, mai suna Nasiru Umar ya ce, giya abokan sa su ka zuba masa...
Kotun jiha mai lamba 16, da ke zamanta a unguwar Bompai, karkashin mai shari’a Nasiru Saminu ta sallami wata mata mai suna Hajara Abubakar da ake...
wasu matasa sun gurfana a gaban kotun shari’ar musulunci da ke Kofar Kudu, bisa zargin fasa shago da satar Computer da kuma wayoyi. Sai dai bayan...
Wani Manomi a unguwar Kududdufawa da ke karamar hukumar Ungoggo, Malam Abubakar Usman ya ce, rashin siyen kayan ayyukan noma da sauki ya janyo kayan masarufi...