Rukuni na A: All Stars Gezawa ASka United Adbosa Academy Yamadi Unit Rukuni na B: Norway Academy FC Galadima 7 Stars Survival United Rukuni na C:...
Al’ummar yankin unguwar Tukuntawa a karamar hukumar birni, sun fara samawa kan su mafita na gyara titin yankin su. Titin wanda ya taso tun dag bayan...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta tabbatar da nasarar cafke wani matashi da ya shafe sama da shekaru biyar, ya na haura cikin gidajen mutane, ya...
Babbar kotun jIha mai lamba 6, karkashin Justice Usman Na Abba ta yanke hukuncin kisa a kan wani mutum mai suna Aminu Inuwa. Tunda farko gwamnati...
Masanin magungunan addinin musulunci a jihar Kano, malam Abdullahi Idris Danfodio ya ce, abin takaici ne a samu malamai su na yiwa shugaba tawaye, domin yin...