Kungiyar Bijilante da ke yankin Bubbugaje Jajarma, ta kama wani matashi da zargin yunkurin haike wa wata yarinya ‘yar uwar sa. Yayin da yake yi wa...
Kungiyar Bijilante da ke yankin Gaida a karamar hukumar Kumbotso, ta kama saurayi da budurwa su na aikata badala a wurin da su ke zance a...
Mazauna yankin unguwar Jakada Gwazaye gaban layin Uba Safiyanu a karamar hukumar Gwale sun koka a kan rashin kuncin da su ke ciki na rashin wutar...
Babbar kotun jihar Kano mai lamba 18 karkashin mai shari’a, Maryam Ahmad Sabo, ta hori wani matashin da a ka kama da laifin fyade. Tun a...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano, ta ce ta shigar da tsarin duba lafiyar idanu a cibiyoyin duba lafiya na matakin farko, domin rage matsalar rashin gani...
Shugaban hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa a jihar Kano (NDLEA), Isa Likita Muhammad ya ce, hukumar ta na bakin kokarin ta wajen...
Shugaban kungiyar daliban shari’a ta kasa reshen jihar Kano (NAKLAWS), Kwamred Khalifa Sa’idu Magaji, ya bukaci gwamnatin jihar Kano da ta yi duba kan halin da...
Kungiyar mata ma’aikata a fanin lafiya ta kasa ta bayyana ce, mafi yawan mata da kananan yara na kan gaba wajen samun kalubale da matsin rayuwa...
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Lions, ta mika sakon ta’aziyar ta ga mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Gwammaja United, Caoch Sagiru Sagi, bisa rasuwar...
Masu kungiyar kwallon kafa wanda su ke buga gasar Tofa Premier League a jihar Kano, ta mika sakon ta’aziyar ta ga mai kungiyar kwallon kafa ta...