Al’ummar Dorayi karama yankin unguwar Bello da ke karamar hukumar Gwale a jihar Kano, ta gudanar aikin gayya a kan lalacewar titin yankin tare da mata....
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ICPC, ta gurfanar da wani mutum mai suna, Thormas mai kaya, a gaban babbar kotun jihar Kano mai lamba...
Kungiyar masu wanki da guga ta jihar Kano, sun koka kan yadda gwamnati ba ta baiwa kungiyar tallafi ga masu sana’ar. Sakataren kungiyar, reshen karamar hukumar...