Limamin masallacin juma’a na Usman Bin Affan dake unguwar Gadan Ƙaya, Dakta Abdullah Usman Umar ya ce, ba dai-dai ba ne mata su rinƙa fita duk...
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Lions za ta barje gumi da Good Boys Dorayi a ranar Asabar da karfe 2 na ranar Asabar a filin wasa...
Matar gwamnan Kano, Farfesa Hafsat Umar Ganduje, ta ce yaki da shan miyagun kwayoyi a tsakanin matasa ba zai tabbata ba, har sai kowa ya bayar...
Limamin masallacin juma’a na Ammar bin Yasir da ke unguwar Gwazaye gangar ruwa a karamar hukumar Gwale, Malam Zubairu Almuhammdi ya ce, musulmi su kara jaddada...
Limamin masallacin juma’a na marigayi Sheikh Jafar Mahmud Adam da ke bayan Salanta, a unguwar Sharada da ke karamar hukumar Birni, Malam Sunusi Garba Sharada, ya...
Limamin masallacin juma’a na Abdullahi bin Mas’ud da ke unguwar Kabuga ‘Yan Azara, Malam Zakariyya Abubakar, ya ce babbn tashin hankali ne a samu matasa su...