Kungiyar kwallon kafa ta Golden Bulletta dauki sabon mai horaswa, Umar Agadaswa wanda a ke kira da Baba Arere. Golden Bullet ta dai dauki sabon mai...
Alfindiki Unite ta yi kunnen doki 2 da 2 da SS Hotoro.Fc Hingland ta doke Golden Bullet da ci 3 da nema.FC Heart za ta kara...
New Star Rijiyar Zaki za ta fafata da Chiranci United a ranar Asabar.Golden Bullet za ta kece raini da Itihad Mandawari a ranar Lahadi.Dukannin wasannin za...
Tsamiya United ta yi rashin nasara a hannun Dorayi Warriors da ci 3 da 1Tukuntawa United ta yi rashin nasara a hannun Dabo Feeder da ci...
FC Ashafa Makwarari ta yi kunnen doki 1 da 1 da FC Roma GabariFC Marvellous Kofar Dan Agundi na da 1 FC Ja ko kore na...
New Star Rijiyar Zaki za ta fafata da Chiranci United a ranar Asabar.Golden Bullet za ta kece raini da Itihad Mandawari a ranar Lahadi.Dukannin wasannin za...
Kungiyar kwararru masu sana’o’i ta mata ta ce, bai kamata wa su magidanta su rinka hana matan su gudanar da sana’o’in dogaro da kai.Shugabar kungiyar, Maryam...
Hukumar kashe Gobara ta jihar Kano ta tabbatar da mutuwar wani matashi da jami’an ta su ka ciro shi a cikin wani kududdufi a jihar Kano.Mai...
Limamin masallacin Juma’a na Mash’alill haram da ke unguwar Sabuwar Gandu a karamar hukumar Kumbotso, Malam Yahaya Khalifa Zakari mai Mari, ya ce, soyayyar Annabi (S.A.W)...
Limamin masallacin Juma’a na Masjidul Kuba da ke unguwar Tukuntawa a jihar Kano, Malam Ibrahim Abubakar Tofa, ya ce yanayin da a ke ciki na yawaitar...