Malamin Addinin musuluncin nan a jihar Kano, Sheikh Tijjani Aliyu Harazimi Hausawa, ya ja hankalin iyaye da su ƙara kulawa da tarbiyyar ƴaƴan su, domin su...
Wata dattijuwa mai kimanin shekaru Ɗari, a unguwar Ɗorayi da ke karamar Gwale, a jihar Kano ta ce, duk shekara ta na gudanar da dafa Dambu...
Kotun shari’ar musulunci da ke Shelkwatar hukumar Hisba a jihar Kano, ƙarƙashin mai shari’a Ali Jibril Ɗanzaki, ta yanke wa wani matashi hukuncin Bulala Tamanin, sakamakon...
Al’umma da dama ne su ka fito zagayen bikin Takutaha, a cikin wasu yankuna na jihar Kano, ƙarƙashin jagorancin Sharu Sani Jambulo, wanda yake gudana, a...
Wani malamin makarantar Islammiyya, Malam Muhammad Hadi Sheikh Malam Hamza Bichi, da ke Unguwar Rijiyar Lemo, Daɗin kowa a ƙaramar hukumar Ungogo ya ce, sun fito...