Tsohon shugaban hukumar Hisba a jihar Kano, kuma malamin addinin musulunci, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ya ce, lokuta da dama iyaye na taka muhimmiyar rawa wajen...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta tabbatar da tashin wata Gobara a unguwar Ɗorayi Chiranchi layin maƙabarta a cikin wani gidan Bene.Mai magana da yawun...
Limamin masallacin juma’a na Ahlus Sunnah da ke unguwar Dangoro a karamar hukumar Kumbotso, Dr. Abubakar Bala Kibiya, ya ce, al’umma su kyautatawa Allah zato dangane...
Limamin masallacin juma’a na Masjidul Kuba da ke unguwar Tukuntawa a ƙaramar hukumar birnin, Malam Ibrahim Abubakar Tofa, ya ce, yanzu al’umma sun yi sakaci wajen...
Hukumar kula da makarantun Islamiyya da na tsangaya ta jihar Kano, ta yi kira ga al’umma musamman ma mawadata da su rinƙa taimka wa harkokokin karatun...