Wani mai mota da ke zargi ya ture wani mai babur din Adaidaita Sahu daga gadar sama ta titin By-Pass a yankin karamar hukumar Kumbotso, lamarin...
Rundinar ‘ƴansandan jihar Kano ta ce da zarar wayar mutum ta bata ko an sace ya yi saurin kai rahoto ofishin ‘yansanda mafi kusa tare da...
Masanain a fannin tattalin azirkin Najeriya, Kwamared Amanallahi Ahmad Muhammad, ya ce, tsarin da babban bakin kasa na CBN ya fito da shi na E-Naira bashi...
Malamin addinin musulunci a jihar Kano, Mallam Abu Fadima, ya ce, kamata ya yi al’ummar musulmai su kara bada himma wajen sanin ma’anar ayoyin Al-kur’ani, gabanin...