Kotun Tarayya a birnin tarayyar Abuja ta umarci babban mai shari’a na gwamnatin jihar Kano ya nemi afuwar Sarkin Kano na 14, Muhammadu Sanusi na II,...
Hukumar Hisba ta jihar Kano, ta yi nasarar kama samari da ‘yan mata, yayin da ta kai simame a kan titin gidan Zoo. Wakilin mu na...
Wani mai sana’ar yin Biredi a jihar Kano, Muhammad Usaini ya ce, ba Biredi ne kaɗai aka samu ƙarin farashi ba, komai ya samu ƙarin farashi,...
Babbar kotun birnin tarayya Abuja, ta sauke zaben shugabannin jam’iyyar APC a jihar Kano na bangaren gwamna Dr. Abdullahi Umar Ganduje. Mai shari’a Hamza Mu’azu ne...
Cristiano Ronaldo ya zargi editan kwallon kafa na Faransa da yin karya bayan ya ce burin dan kasar Portugal shi ne ya yi ritaya da karin...
Kyaftin din kungiyar kwallon kafa Barcelona bangaren mata, Alexia Putellas ta lashe kyautar gwarzuwar ‘yar wasan kwallon kafa bangaren mata na shekarar 2021. Putellas mai shekaru...
Dan wasan gaba na Paris St-Germain da kasar Argentina, Lionel Messi ya lashe kyautar gwarzon dan wasan kwallon kafa na duniya wato Ballon d’Or na bana...
Dan wasan gaba na Paris St-Germain da kasar Argentina, Lionel Messi ya lashe kyautar gwarzon dan wasan kwallon kafa na duniya wato Ballon d’Or na bana...
Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Paris St-Germain, Neymar zai yi jinyar makwanni Takwas bayan da ya samu rauni a kafar sa. Dan wasan...
Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta nada Ralf Rangnick a matsayin kocinta na wucin gadi har zuwa karshen kakar wasa ta bana. Mai horaswar mai...