Majalisar dokokin jihar Kano, ta Amince da nadin Engr Idris Wada Sale a matsayin Kwamishina, bayan tantance shi da aka yi. Tun da fari dai gwamnan...
Hukumar lura da kafafen yada labarai ta kasa (NBC), ta ce, sabuwar manhajar zami da hukumar ta kaddamar mai suna, Free TV, zai taimaka wajen cigaba...
Jami’an Bijilanten yankin Jajirma Bubbugaje a karamar hukumar Kumbotso, sun samu nasarar kama wani matashi da a ke zargin ya saci Agwagin makocin sa har guda...
Babbar kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a Kafin Mai Yaƙi, ƙarƙashin mai shari’a, Sani Salihu, wani matashi ya sake gurfana, a kan zargin zamba cikin...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano, ta yi nasarar kama wani matashi da a ke zargin ya kwantarawa Ɗan Acahaba Ƙotar Fatanya tare da yunkurin kwace masa...
Wani manomi, Malam Ali Sulaiman, mazaunin yankin Kududdufawa da ke ƙaramar hukumar Ungogo, a jihar Kano, ya ce, sun yi asarar amfanin gona a wannan shekarar,...