Wani Almajiri da a ke zargin ya saci sama da Naira Dubu 10 da sauran kayayyaki a cikin gidan da ya ke aikace-aikace, ya shiga hannun...
Rundinar ƴan sandan jihar Kano, ta tabbatar da kama wani matashi da a ke zarginsa da kashe aminin mahaifin sa.Mai magana da yawun rundunar, DSP Abdullahi...
Kotun Majistret mai lamba 70 karkashin mai Shari’a, Faruk Umar Ibrahim, ta aike da wani matashi gidan gyaran hali har zuwa ranar 24 ga wannan watan...
Wani magidanci ya sake gurfana a gaban kotun shari’ar musulunci, mai lamba 1, da ke zamanta a cikin Birni, ƙarƙashin mai shari’a, Munzali Tanko, kan zargin...
Kotun Majistret mai lamba 70, da ke zamanta a unguwar Nomansland, karkashin mai shari’a, Faruk Umar Ibrahim, ya gurfana a gaban ta, sakamakon laifin zargin kisan...