Wasu matasa a yankin Jajirma Bubugaje da ke karamar hukumar Kumbotso, sun shiga hannun mahukuntan yankin, sakamakon zargin sun kamawa wata Budurwa gida a yankin. Matasan...
Wasu matasa biyu sun gurfana a gaban kotun shari’ar musulunci da ke Kofar Kudu, bisa zargin satar Babur a kasuwar Sabon Gari. Bayan kotun ta same...
Hukumar lura da ingancin abinci da magani (NAFDAC) ta kama wani mutum da take zargin sa da siyar da sinadarin da yake cutarwa ga al’umma. Shugaban...
Wani malamin addinin musulunci a jihar Kano, malam Naziru Datti Yasayyadi Gwale, ya yi kira ga iyaye da su rinƙa kulawa da tarbiyar yaran su a...