Limamin masallacin Juma’a na garin Anchau a jihar Kaduna, Dr. Abubukar Bala Kibiya, ya ja hankalin al’ummar musulmi da su rinƙa raya masallatai, wajen gudanar da...
Limamin masallacin Juma’a na hukumar shari’a ta jihar Kano, Malam Murtala Muhammad Adam, ya ce, ya zama wajibi al’ummar musulmi su yi biyayya ga Manzon Allah...