Babbar kotun shari’ar musulinci mai zaman ta a Rijiyar Lemo karkashin mai shari’a, Aliyu Muhammad Kani, ta sanya ranar 3 ga watan gobe, domin ci gaba...
Tsohon Sakataren ƙungiyar masu siyar da wayoyin hannu na kasuwar Beirut Road, a jihar Kano, Kwamared Rabi’u Nuhu ya yi kira ga matasa masu ƙwacen wayoyi,...
Rundinar ƴan sandan jihar Kano ta tabbatar da kama wani matashi da zargin cin amanar wata mata Yar unguwar Yalwan Shandan da ke ƙaramar hukumar Plateau....
Wani malamin addinin musulunci a jihar Kano Umar Modibo Jarƙasa ya ce, idan al’umma su na son raguwar lalacewar tarbiyyar yara, musamman marayu sai sun tallafa...
Wani matashi ya gurfana a babbar kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a Kafin Maiyaki a ƙaramar hukumar Kiru, kan zargin haɗa kai wajen aikata laifi...
Jami’ar Bayero ta Kano, ta yaye ɗaliban kimiya daban-daban wanda su ka kammala karatu a harkokin lafiya a jami’ar. Ɗaliban wanda su ka kammala karatu daga...
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta ƙasa reshen jihar Kano NAFDAC, ta ce, al’umma su kula da yanayin da masu Sojan gona ke zuwa...
Ƙungiyar ɗalibai 100 da gwamnatin jihar Kano ta ɗauki nauyin karatun su a makarantar British Brigde, sun roƙi gwamnati da ta tallafa musu, domin sakin sakamakon...