Kotun Majistiri mai lamba 52 da ke zaman ta a karamar hukumar Tudun Wada, ta janye umarnin da ta bayar na dakatar da zaben ‘ya’yan kungiyar...
Limamin masallacin Juma’a na Ahlus sunnah da ke unguwar Ɗangoro a ƙaramar hukumar Kumbotso, Dr. Abubakar Bala Kibiya ya ce, addinin musulunci ya ginu ne a...
Limamin masallacin Juma’a na sansanin Alhazai da ke jihar Kano, Shu’aibu Nura Adam ya ce, ya kamta musulmi su dage da ibada a ranar Juma’a, domin...
Na’ibin limamin masallacin Juma’a na Masjidul Ƙuba da ke unguwar Tukuntawa, malam Ahmad Ali ya yi kira ga al’ummar musulumi da su koma ga Allah, domin...
Shugaban Ƙungiyar Annabi ne mafita, Kwamared Muhammad Suraj Yarima Mai Sulke, ya ce, bai kamata matasa su rinƙa sanya kansu a cikin halin shaye-shaye ba, da...