Wani kwararren likita da ke sashin cutar ciwon Siga a asibitin koyarwa na Aminu Kano, Dr Kamilu Sani, ya ce, ƙarancin sinadarin da ke daidaita Siga...
Sarkin noma a yankin Garin Malam da ke jihar Kano, Alhaji Yusif Umar Nadabo, ya ce, ba zai manta da irin gudunmawar da al’ummar yankin su...
Wani matashi ya gurfana a gaban kotun shari’ar musulunci da ke Kofar Kudu, ƙarƙashin mai shari’a Ibrahim Sarki Yola, kan zargin bankawa Shagunan mutane wuta a...
Wasu matasa sun fada hannun jami’an Bijilante, a lokacin da mazauna yankin Gaida a karamar hukumar Kumbotso su ka yi musu atare-atare. A na zargin matasan...