Wata mota wadda a ka makare ta da Barasa ta tintsire a bakin ofishin Hisbana Kumbotso da ke Panshekara. Shaidun gani da ido sun tabbatarwa da...
Shugaban kungiyar kwallon kafa ta Ramcy FC Kano, Aminu Abba Kwaru ya sallami dukannin masu gudanar da harkokin tawagar ‘yan wasan kungiyar, sakamakon ajiye aiki da...
Wasu matasa sun ce, addu’ar iyaye ce ta sanya su ka shiga cikin Shelkwatar hukumar Hisba da askin Baratoli, amma su ka fito ba tare da...
Wata mata mai suna Amina Ahmad, ta gurfana a gaban kotun shari’ar musulunci da ke Kafin Maiyaƙi, kan zargin karɓar w kayan laifi. A na zargin...
Shugaban kasuwar abinci ta Dawanau da ke ƙaramar hukumar Dawakin Tofa a jihar Kano, Alhaji Mustapha Yusuf Mai Kalwa ya ce, tsadar kayan abinci nada alaƙa...