Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta tabbatar da kama wani matashi mai suna Muhammad Saifullahi, wanda ake zargin sa da gudar wa ƴan matansa wayoyi idan...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta tabbatar da faruwar wani hatsari tsakanin wata motar ɗaukar ruwa wadda ta daki wani mai babur mai kafa biyu...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta tabbatar da tashin wata gobara a cikin wani gida da ke unguwar Kawon Mai Gari bayan Firamaren unguwar a...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta gudanar da Musabaƙar karatun Alkur’ani mai girma karo na farko, wanda ya shafi jami’an ƴan sanda da su ka fito...
Wasu daga cikin ganau kuma mazauna yankin na kan titin Panshekara, dab da Ofishin hukumar Hisba, da ke ƙaramar hukumar Kumbotso, sun ƙaurace wa bayar da...
Mazauna yankin Danbare Hawan Dawaki a karamar hukumar Kumbotso, sun gudanar da zanga-zangar lumana, sakamakon wani gidan haya da su ke ganin masu zaman kansu da...