Mataimakin gwamnan jihar Kano, Dr Nasiru Yusuf Gawuna, ya tabbatar da cewa gwamnatin jihar Kano za ta yi iya yin ta wajen taimakawa manoma ta hanyoyin...
Shugaban ƙaramar hukumar Dawakin Tofa, Alhaji Ado Tambai Ƙwa, ya ja hankalin iyaye da su ƙara kulawa da karatun ƴaƴansu, domin rayuwarsu ta zama abar koyi...
An raba kyaututtuka yabo ga jami’an ƴan sandan da su ka gudanar da Musabaƙar Alkur’ani, wadda a gabatar a ranar Laraba, a shelkwatar rundunar ƴan sandan...
Wasu ma’aurata sun fara neman sulhu a tsakanin su, tun kafin su shiga cikin kotun shari’ar musulunci da ke Kofar Kudu. Matar ta garzaya gaban kotun...
Shugaban hukumar tace fina-fiani da Ɗab’i ta jihar Kano, Isma’il Na’abba Afakallah ya ce, hukumar tace fina-finai za ta ci gaba sa idanu a kan masu...
A na zargin wasu ɓata gari da ba a san ko su waye ba, sun afkawa wani matashi mai suna Abdul’aziz Bachirawa da sara da duka,...