Shugaban jam’iyyar APC a jihar Kano, Hon. Abdullahi Abbas ya ce, Sanatan Kano ta tsakiya, malam Ibrahim Shekarau bai taɓa taimakon jam’iyyar ba, tun bayan ɗarewar...
Limamin masallacin na rundunar ƴan sandan kwantar da tarzoma na Mobile Barrack, mai lamba 52, da ke unguwar Panshekara a ƙaramar hukumar Kumbotso, ASP Adamu Abubakar,...
Limamin masallacin Juma’a na Abdullahi Bin Mas’ud, da ke unguwar Kabuga ‘Yan Azara, Malam Zakariyya Abubakar, ya ce, al’umma sai sun yi haƙuri da jarabawar tsadar...
Limamin masallacin Juma’a na Ammar Bin Yasir da ke unguwr Gwazaye Gangan Ruwa, Malam Zubairu Almuhammdi, ya ce, nasabar manzon Allah (S.A.W) tun daga kan Annabi...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta gargaɗi al’umma musamman ma matasa, da su kaucewa karya doka a lokacin gudanar da bikin Maukibi wanda za a gudanar...