Kungiyar Bijilante ta yankin karamar hukumar Kumbosto a unguwar Gaida, ta kamo matashin da a ke zargin ya shiga cikin wani gida ya dauke musu kudi...
Wasu mutane biyu shun shigar da kara babbar kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a Fagge, ƙarƙashin mai shari’a Kamilu Garba Mai Sikile, su na neman...
Kotun majistret mai lamba 4, da ke zamanta a gidan Murtala, ƙarƙashin mai shari’a Rakiya Lami Sani, wani matashi ya sake gurfana kan zargin barazanar kashe...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta tabbatar da tashin wata gobara a cikin wani gini na sashin kimiyya wanda ya lanƙwame ofisoshi har guda biyar...
Limamin masallacin Juma’a na Ummul Abdulmalik da ke unguwar Jakara a birnin Kano, Mallam Aliyu Sa’id, ya bayyana cewa, yin saukar karatun Al-ƙur’ani ba shi ne...
Jarumi a masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Sani Garba (SK), ya ce, labarin da a ke yaɗawa a shafukan sada zumunta na cewar ya mutu...