Kungiyar Bijilante da ke uguwar Ja’en Layin Maigari, a ƙaramar Hukumar Gwale, sun kama wasu matasa biyu da kuma magidanci guda ɗaya da ake zargin su...
Babbar kotun jiha mai lamba 16, ƙarƙashin mai shari’a Jamilu Shehu Sulaiman, ta fara sauraron shari’ar da hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ICPC, ta...
Wani matashi ya gurfana a gaban kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a Kafin Maiyaƙi, a ƙaramar Hukumar Kiru, kan zargin satar Tunkiya. Matashin mai suna...
Rahotanni daga ma’aikatar muhalli ta jihar Kano, sun bayyana cewa, Allah Ya yiwa sarkin tsaftar Kano, Alhaji Jafar Ahmad Gwarzo rasuwa a ƙasar Saudiyya. Marigayin ya...
Manchester United ta tuntubi tsohon mai horas da Barcelona, Ernesto Valverde, game da aikin horaswa na wucin gadi da ta ke yunkurin ba shi. Valverde, mai...
Kotu a kasar Faransa ta yankewa, Karim Benzema, hukuncin dakatarwa tare da zaman gidan yari na shekara daya da kuma cin tarar Yuro 75,000, bayan da...