Kungiyar Jajirtattun mata ta kasa a jihar Kano, sun kai tallafin kayayyakin taimako zuwa ga makabartar Tarauni a jihar. Sakatariyar kungiyar, Hauwa Bello Fulani, ta ce...
Manchester United na dab da nada Ralf Rangnick a matsayin kocin rikon kwarya a kan kwantiragin watanni Shida. Mai horaswar ɗan kasar Jamus mai shekaru 63...
Babbar kotun shari’ar Musulunci mai zamanta a ƙofar Kudu, ƙarƙashin mai shari’a Ibrahim Sarki Yola, ta ci gaba da sauraron shaida a ƙunshin zargin da gwamnatin...
Mai horas da Arsenal, Mikel Arteta ya ce ya na son dawo da tsohon mai horas da Arsenal, Arsene Wenger, a wani matsayi, kuma tuni ya...
Babbar kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a Kofar Kudu, ƙarƙashin mai shari’a Ibrahim Sarki Yola, ta ci gaba da shari’ar da gwamnatin jihar Kano ta...
A na zargin rigima ta kaure a tsakanin wata amarya mai suna Aisha Ilyasu da uwargidanta Murja Abubakar Maishanu, har ta kai ga amaryar ta ɗauki...