Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Paris St-Germain, Neymar zai yi jinyar makwanni Takwas bayan da ya samu rauni a kafar sa. Dan wasan...
Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta nada Ralf Rangnick a matsayin kocinta na wucin gadi har zuwa karshen kakar wasa ta bana. Mai horaswar mai...
Wata ƙwararriyar likitan yara da ke asibitin ƙwararru na Aminu Kano, Dr. Hadiza Ashiru, ta ce, cutar Maleria na ɗaya daga cikin cututtukan da ke janyo...
Wani magidanci ya yi yunƙurin cin Shinkafar Ɓera, saboda zargin matarsa ta bar gida tsawon kwanaki 28, domin zuwa Abuja yin aiki. Al’amarin ya dangana da...
Hukumar kula da ingancin magani da kayan abinci ta kasa reshen jihar Kano, ta karrama gidan rediyon Dala FM, bisa gudunmawa da ta ke baiwa al’umma....
Gidauniyar tallafawa ‘ya’yan masu bukata ta musamman a harkokin ilimi Kanawa (Educational Foundation for the Disable), ta bukaci gwamnatin jihar Kano, da ta aiwatar da dokar...