Kotun Majistret mai 41, da ke zamanta a unguwar Nomans Land, ƴan sanda sun gurfanar da wasu matasa 5 da zargin fashi da makami da kuma...
Hukumar Hisba ta jihar Kano ta ce, A cikin ƴan matan da ta kamo a wani wurin Shaƙatawa mai suna Banana, da ke kan titin zuwa...
Gwamna jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana hadarin kwale-kwalen da ya yi sanadiyar mutuwar mutane 20 a matsayin takaici ga jihar. Dr Ganduje ya...
Gwamnan jihar,Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya raba cekin kudi na Naira miliyan 96 ga kungiyoyin kwallon kafa 47 na jihar da ke shiga gasar kwallon kafa...
Ya zuwa yanzu gawarwakin mutane 20 a aka tsamo a cikin ruwa a wani hadarin kwale-kwale da ya kife a kramar hukumar Bagwai. Jirgin ruwan ya...