Wani da ake zargin ya shiga wani gida a yankin Gaida da ke karamar hukumar Kumbotso ya shiga yankin ya dauki wayoyi har Uku, ya gartsawa...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano, ta tabbatar da kama wasu matasa su kimanin 13 dauke da muggan makamai waɗanda ake zarginsu da rufarwa ofishin Sanatan Kano...
Wani matashi daga cikin wadanda su ka tsira a Iftila’in hadarin kwalekwale da ya ritsa da su a karamar hukumar Bagwai, ya ce, su na tafiya...
An yi zargin wasu gungun matasa ɗauke da makamai sun zo Ofishin wata Jam’iyya da ke kan titin Maiduguri, su ka yi ƙoƙarin cinna masa wuta....
Wata Danbarwa ta ɓarke tsakanin Jami’in KAROTA da kuma direban motar Kurkura a unguwar Kansakali, kusa da Jami’ar Yusuf Maitama. An yi zargin Jami’in KAROTA ya...
Ma’aikatar gona ta tarayya da ke jihar Kano, masu kula da ingancin Takin Zamani, sun rufe wani kamfani mai suna Amfani Fertlizer da ke ƙaramar hukumar...