Kungiyar kwallon kafa ta RB Leipzig ta kori mai horaswar ta, Jesse Marsch, bayan ya shafe watanni hudu ya na jan ragamar kungiyar. Mai horaswar Ba’amurke,...
Jam’iyyar PDP reshen jihar Kano, ta yi tir da harin da ƴan daba suka kai ofishin Sanata Barau Jibrin a jihar. Hakan na cikin wani saƙon...
Jam’iyyar APC tsagin Gwamna jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ta musanta raɗe-raɗin cafke shugabanta, Abdullahi Abbas. Jami’in yaɗa labaranta Ahmad Aruwa ne ya bayyana hakan...