Rashin man shafawa ya kan sanya fatar mu ‘yan mata ta daddaure ko kuma ta yi wani kadabar, duk sai mu ji wani dadi har wani...
Mai horas da Liverpool Jurgen Klopp ya kyautata zaton cewa dan wasan gaba Mohamed Salah zai rattaba hannu kan sabon kwantaragi a kungiyar. Dan wasan na...
Dagacin garin Zawaciki a yankin ƙaramar hukumar Kumbotso, Malam Abdulƙadir Mu’azu, ya ce, bai kamata matasa su rinƙa sakaci da neman ilmi ba, domin yin hakan...
Wata mata da a ke zarginta da tara ‘yan mata a gidanta da ke unguwar Sheka a ƙaramar hukumar Kumbotso, ta na tura su neman kuɗi,...
Kwamandan Ƙungiyar Bijilante na jihar Kano, Shehu Rabi’u, ya gargaɗi ƴan ƙungiyar da su kaucewa ɗaukar doka a hannu, domin gudun faɗawa cikin matsala. Shehu Rabi’u...
Shugaban Ƙungiyar haɗin kan Arewacin Najeriya, Kwamared Saddat Usman Mai Yaƙi, ya ce, kamata ya yi gwamnatin tarayya ta ƙara lalubo hanyoyin da za a tallafawa...
A karo na farko Kabilar Yarbawa mazauna jihar Kano a unguwar Sabon Gari da ke karamar hukumar Fagge, sun shirya musabaƙar karatun Alkur’ani a tsakanin junan...
Wani matashi mai sana’ar sayar da Gawayi a jihar Kano, Hamisu Abubakar, ya ce, sakamakon masu garkuwa da mutane wato ‘yan ta’adda, shi ya sa su...